Fasali na Ɗaya Ma’anar Karatu da dalilan Yin Karatu. Gabatarwa



Download 0.59 Mb.
Page6/12
Date20.10.2021
Size0.59 Mb.
#57501
1   2   3   4   5   6   7   8   9   ...   12
HAU 212 COLLEGE SERIES CORRECTED VERSION
HAU 212 COLLEGE SERIES CORRECTED VERSION
Muhimmancin Rubutu

Banda magana, rubutu shi ne akasari jama’a ke amfani da shi wajen sanar da juna abubuwan da suke yi musamman a ɓangaren kasuwanci da kuma yin yarjejeniya tsakanin ƙasashe. Saboda haka, rubutu kan bunƙasa tattalin arzikin ƙasa, ya kuma haɗa kan ƙasashe daban-daban idan aka yi amfani da shi yadda ya kamata.

Hanya ce ta ilimantar da jama’a.

A ɓangaren watsa labarai ko na gidajen rediyo ko kuma na jaridu, rubutu shi ne tushensu.

Rubutu na iya kawo gaba tsakanin mutane har da ƙasashe in ba a yin amfani da shi yadda ya kamata ba. Yakan ɓunkasa zaman lumana.

Kome a rubuce kan ɗauki tsawon lokaci kafin ya ɓace. Da wuya a ne musunta shi.

Ta hanyar rubutu muke sanin abin da ya faru a baya da kuma samun ilimin da muke amfani da shi a yau, shi kuma muke amfani da shi wajen shirya na gobe.

Tambayoyi


  1. Me ake nufi da kalmar rubutu?

  2. Lissafa kashe-kashen rubutu da muke da su.

  3. Yi bayani mai gamsarwa a kan rubutun insha’i da rubutun wasiƙa.

  4. Kawo Muhimmancin rubutu guda biyar?


Download 0.59 Mb.

Share with your friends:
1   2   3   4   5   6   7   8   9   ...   12




The database is protected by copyright ©ininet.org 2024
send message

    Main page