Fasali Na Huɗu
{a’idojin Rubutu Hausa
Gabatarwa
A sanin kowa ne kowane muhimmin abu da ake yi dole ne a samu wasu ƙa’idoji da aka tanadar na yin shi. Rubutun Hausa, Shi ma ba a bar shi a baya ba don yana da nasa ƙa’idoji waɗanda aka tanada don bi wajen rubuta shi domin samun muhimman amfaninsa wanda shi ne zai fito da ko gyara ma’ana.
Manufa
A ƙarshen wannan fasali ana sa rai ɗalibai za su iya:
Bayyana kalmar ƙa’idojin rubutu.
Lissafa alamomin rubutu da Hausa.
Karanta haruffan Hausa da ka.
Yin amfani da kowane kashin ƙa’idojin rubutun Hausa yadda ya kamata.
Share with your friends: |