Fasali na Ɗaya Ma’anar Karatu da dalilan Yin Karatu. Gabatarwa


Me ake nufi da Ka’idojin Rubutu?



Download 0.59 Mb.
Page8/12
Date20.10.2021
Size0.59 Mb.
#57501
1   ...   4   5   6   7   8   9   10   11   12
HAU 212 COLLEGE SERIES CORRECTED VERSION
HAU 212 COLLEGE SERIES CORRECTED VERSION
Me ake nufi da Ka’idojin Rubutu?

{a’idojin rubutu dokoki ne da aka tanadar na yin rubutu mai ma’ana. Shi ƙa’idojin rubutun Hausa su ne dokokin da taron masana harshen Hausa suka tsara, suka tace su kuma suka rarraba su dalla-dalla don a riƙa amfani da su a ko’ina inda ake amfani da Harshen Hausa. {a’idojin na da yawa, muhimman sun haɗa da sanin abacadan Hausa da sanin alamomin rubutu da sanin ƙa’idojin raba kalma da na haɗawa. Yanzu bari mu yi bayani a kan su bi da bi:



Abacadan Hausa (Bakaken Hausa):

An karkasa abacadan Hausa zuwa baƙaƙe da wasula kamar haka:

Baƙaƙe sun kasu aji biyu, tilo da tagwaye kamar haka:

1(a) Ajin Tilo:

Manya: B Ɓ C D Ɗ F G H J K { L M N R S T W Y ‘Y Z.

{anana: b ɓ c d ɗ f g h j k ƙ l m n r s t w y ‘y z.

1(b) Tagwayen Baƙaƙe:

Manya: FY GY GW KY KW {Y {W SH TS.

{anana: fy gy gw ky kw ƙy ƙw sh ts.

Wasula sun kasu aji biyu, tilo da tagwaye kamar haka:

2(a) Ajin tilo ya ƙunshi: 2(b) Auren Wasula

Manya: A E I O U Manya: AI & AU

Kanana: a e i o u Kanana: ai da au.


Download 0.59 Mb.

Share with your friends:
1   ...   4   5   6   7   8   9   10   11   12




The database is protected by copyright ©ininet.org 2024
send message

    Main page